A ranar 14 da 21 na watan april,2007 ne akayi zaben gama gari a tarayyar nigeria. Da sanyi dai sassafene ‘yan Nigerian sukayi tururuwa zuwa wajen kada kuri’un nasu don zaban sabbinn shugabannin da suke su su wakilcesu, saidai abin da yarika faruwa a wajen zabukkan da yafaru yasa wannan zabe bai zama halattacceba domin kuwa a mafi yawancin wazen zaben ba’akawo kayin yin zaben da wuriba, a wasu wuraren ma sam ba’ayi zabenba.
Dukka da korafin da masu sa ido nacikin gida da kuma kasashen ketare sukayi kan rashin amincewa da yadda akayi zaben, baisa hukumar zaben tayi shelar soke zabenba kamar dai yadda su masu sa idon suka bukaci da asoketa. Gwamnatin dai ta nageria tayi amfani da hukumar zaben kasanne da kuma jami’an tsaro wajen cimma burinta na ganinn wadda takeso yagajeta a mulkin yasamu nasara. Suma ‘yan adawa ba abarsu abaya ba wajen yin korafin yadda akayi zaben,kuma sunsha alwacin kalubalantar zaben akotu.
Amma duk da korafin da aka dungayi, ranar 23 gawatan april,2007 hukumar zaben Nigeria ta bayyana dan takaranta na PDP dacewa shine ya lashe zaben da sama da kuri’u miliyan 24.To saidai fa in aga nabarawo aga na mabi da sahu, domin kuwa da ace ‘yan adawa sun hada kansu sun tsayar dadan takara daya tilo da dukkan wannan aringizon kuri’u da akayi da baifaruba.. To yanzu dai tafaru ta kare, wai anyiwa mai dami daya sata koma wani irin mataki su ‘yan adawa zasu dauka wanda kuma dama ‘yancin sune su dauki matakin za’a iya cewa sun makara domin tun farko sunki su hada kansu.
Shidai sabon shugaban da zaigaji Obasanjo zai tarar da matsaloli masu yawa wanda shi Obasanjon yakasa shawo kansu , kamar rashin wutan latarki, rowan sha, tsaro, ilimi, da kuma matsalar aikin yi ga matasa, wanda yasa matasa a halin yanzu basa ganin wata alama ta cigaba game da rayuwarsu. To wai abin tambaya anan shine a hake za’a gina dimokradiyya ta hanyar daura wanda gwamnati keso ba talakawaba?

No comments:
Post a Comment